SiyasaAlkalan Najeriya sun fara yaki da cin hanci To play this audio please enable JavaScript, and consider upgrading to a web browser that supports HTML5 videoSiyasaUbale Musa10/03/2017October 3, 2017Gwamnatin Najeriya ta nuna jin dadinta kan matakin da majalisar alkalai ta dauka na binciken wasu Karin alkalai 15 bisa zargin cin hanci. Sai dai matakin ya fara shan suka musamman membobin kwamitin bincike da aka nada.https://p.dw.com/p/2lA4KTalla