1. Inhalt
  2. Navigation
  3. Weitere Inhalte
  4. Metanavigation
  5. Suche
  6. Choose from 30 Languages

Abubakar Shekau

Abubakar Shekau mutum ne da ke da kaifin kishin addini kuma shi ne jagoran kungiyar nan ta Boko Haram da ke gwagwarmaya da makamai a Najeriya da kasashe makota.

Gabannin kasasncewarsa shugaban Boko Haram, Shekau ya taba zama mataimakin shugaban kungiyar lokacin da Muhammad Yusuf ke jagorantarta. Ya na daya daga cikin mutanen da ake nema ruwa a jallo a duniya saboda aikata laifi na ta'addanci.

Nuna karin rahotanni