1. Tsallake zuwa shafin jadawali
  2. Tsallake zuwa jadawalin abubuwan da shiri ya kunsa
  3. Tsallake zuwa karin wasu shafukan DW
Salon rayuwa

Abu Namu: Mata masu neman taimako wajen bokaye

November 2, 2020

A Nijar musamman a yankin Gaya ana samun karuwar yawan mata da 'yan mata da ke zuwa wajen bokaye da kuma malamai don neman taimako na zamantakewar rayuwar yau da kullum.

https://p.dw.com/p/3kkpJ