1. Tsallake zuwa shafin jadawali
  2. Tsallake zuwa jadawalin abubuwan da shiri ya kunsa
  3. Tsallake zuwa karin wasu shafukan DW

Shirin Abu Namu

March 15, 2021

Ko kun san yadda ake kula da mace idan ta haihu a al'adar kabilar Dandawa? Ku biyo mu domin jin yadda ake yi wa matan da zarar sun haihu har zuwa lokacin da za su cika kwanaki 40.

https://p.dw.com/p/3qdgW