Zika wata kwayar chuta ce da ake samu a kasashen Latin Amirka wadda take janyo illa lokacin haihuwa.
Sauro yake yada cutar ta Zika kuma kawo yanzu babu wani cikakken maganin cutar ko kuma rigakafi wadda kamar sauran cutuka na kasashen masu zafi take da alamu da zazzabi.