1. Tsallake zuwa shafin jadawali
  2. Tsallake zuwa jadawalin abubuwan da shiri ya kunsa
  3. Tsallake zuwa karin wasu shafukan DW

Zamfara: Matakin kare kai daga hare-haren 'yan bindiga

November 2, 2021

Hare-haren 'yan bindiga a yankin Arewa maso Yammacin Najeriya sun sa jama'a sun daukar matakin kare kansu musamman a jihohin Katsina da Zamfara. Wakilinmu Yusuf Ibrahim Jargaba ya bi tawargar wasu masu sintiri cikin dare Kamar yadda ya yi Karin bayani a rahotan da ya hada 

https://p.dw.com/p/42T5Z