1. Tsallake zuwa shafin jadawali
  2. Tsallake zuwa jadawalin abubuwan da shiri ya kunsa
  3. Tsallake zuwa karin wasu shafukan DW

Zagayowar bikin ranar Dimukaradiyya a Najeriya

Abdourahamane Hassane
June 12, 2020

Najeriya na yin bikin cika shekaru biyar da zagayowar ranar dimukaradiyya wanda a kan bikin shugaba Muhammad Buhari ya ce ya yi nisa a kokarinsa na cika alkawarin da ya dauka a tsakaninsa da al'umma kasar.

https://p.dw.com/p/3dhZg