Zabuka a wasu kasashen Afirka | Zamantakewa | DW | 03.10.2013
  1. Inhalt
  2. Navigation
  3. Weitere Inhalte
  4. Metanavigation
  5. Suche
  6. Choose from 30 Languages

Zamantakewa

Zabuka a wasu kasashen Afirka

Bayan daukar lokaci mai tsawo ana takaddama dangane da batun zabukan 'yan majalisu a kasashen Kamaru da Gini a yanzu kasashen sun yi nasarar yin zaben, ba tare da wasu manyan matsaloli ba.

A makon da ya gabata ne kasashen Kamaru da Gini suka gudanar da zabukan 'yan majalisun dokoki, bayan dage lokutan zaben a baya. Al'ummomin kasashen biyu dai sun nuna farin cikinsu dangane da nasarar gudanar da zabukan, wanda suka dade suna hankoron ganin ya tabbata cikin kwanciyar hankali.

Mun yi muku tanadin rahotanni a kasa dangane da wannan batun.

DW.COM

Sauti da bidiyo akan labarin