1. Tsallake zuwa shafin jadawali
  2. Tsallake zuwa jadawalin abubuwan da shiri ya kunsa
  3. Tsallake zuwa karin wasu shafukan DW

Zaben jihohi na da tasiri ga dimukaradiyyar Najeriya

Abdourahamane Hassane
March 8, 2019

Kasa da 'yan awoyi da sake komawa filinn zabe da nufin zaben gwamnoni a Jihohin Najeriya 29 ana shirin yin gogaya a tsakanin manyan jam’iyyun siyasar kasar guda biyu da ke kallon zaben da idanu dabam-dabam.

https://p.dw.com/p/3Egse