Zaben Amirka ya bar baya da kura | Siyasa | DW | 05.11.2020
  1. Inhalt
  2. Navigation
  3. Weitere Inhalte
  4. Metanavigation
  5. Suche
  6. Choose from 30 Languages

Siyasa

Zaben Amirka ya bar baya da kura

A Amirka an fuskanci rudani yayin kirga kuri'un zaben shugaban kasar da aka gudanar tsakanin Shugaba Donald Trump da abokin hamayyarsa Joe Biden.

A Amirka an samu jinkiri a yayin bayyana sakamakon wanda ya samu nasara a zaben shugaban kasa. Tun ba a yi nisa wajen kidayar kuri'un ba Shugaba Donald Trump y bayyana cewa ya lashe zaben wanda hakan ya sabawa ka'idojin tsarin dimukuradiyya, a yayin da abokin hamayyarsa Joe Biden ya bukaci magoya bayansa da su kwantar da hankalinsu su jira har a bayyana wanda yayi nasara a zaben.

DW.COM