Zaben Amirka na iya yin tasiri akan NATO | Duka rahotanni | DW | 07.11.2016
  1. Inhalt
  2. Navigation
  3. Weitere Inhalte
  4. Metanavigation
  5. Suche
  6. Choose from 30 Languages

Duka rahotanni

Zaben Amirka na iya yin tasiri akan NATO

Duk wanda ya samu nasara tsakanin 'yan takara biyu a zaben Amirka Donald Trump ko Hillary Clinton na da aiki kan yadda dangantaka za ta kasance tsakanin Amirka da sauran kasashe

Kungiyar tsaro ta NATO ta na taka muhimmiyar rawa kan tsaro da zaman lafiya, kuma karfafa kungiyar zai taimaki kasashen na Turai da Amirka, wane tasiri zaben Amirka zai yi ga dangantaka da kungiyar tsaron ta NATO?