1. Tsallake zuwa shafin jadawali
  2. Tsallake zuwa jadawalin abubuwan da shiri ya kunsa
  3. Tsallake zuwa karin wasu shafukan DW

A Najeriya Za a janye 'yan sanda daga gidajen attajirai

Ubale Musa/AHAugust 21, 2015

Shugaba Najeriya Muhammed Buhari ya ɓullo da wata doka ta haramta ajiye 'yan sanda a gidajen da ba na hukuma ba.

https://p.dw.com/p/1GJfv