1. Tsallake zuwa shafin jadawali
  2. Tsallake zuwa jadawalin abubuwan da shiri ya kunsa
  3. Tsallake zuwa karin wasu shafukan DW

'Yunwa ta sa 'yan gudun hijirar Borno fusata

February 6, 2019

Daruruwan ‘yan gudun hijira sun yi zanga-zanga a kan titunan Maiduguri domin nuna fushinsu dangane da kwashe sama da kwanaki 40 ba tare da samun abinci ba, inda suka lalata wasu kayayyakin gwamnati da na ‘yan siyasa.

https://p.dw.com/p/3CpUv