‘Yancin dan Adam - na kowa da kowa ne
March 5, 2013Talla
To sai dai a yawancin ƙasashen Afirka, ana yawan keta waɗannan haƙƙoƙi. Ko wane kashi na wannan salsalar zai mai da hankali kan haƙƙi guda ya kuma nuna yadda mutum ɗaya zai nuna jarunta wajen taimakawa mutane su yaƙi irin matsalolin da ake fuskanta wajen tabbatar da waɗannan haƙƙoƙi.