1. Inhalt
  2. Navigation
  3. Weitere Inhalte
  4. Metanavigation
  5. Suche
  6. Choose from 30 Languages

Hakkin dan Adam

Hakkin dan Adam 'yanci ne da kowanne mutum ke da shi a duniya kuma abu ne da ya kyautu a ce an mutunta duk kuwa da halin da mutum ke ciki.

Dokoki na kasa da kasa da ma na sauran kasashen duniya na kokari wajen ganin an mutunta hakkin dan Adam. An bijiro da dokokin ne bayan da aka kammala yakin duniya na biyu. A cikin shekara ta 1948 ne aka amince da wannan tsari a wani taro na Majalisar Dinkin Duniya da aka gudanar a birnin Paris na Faransa.

Nuna karin rahotanni