Yanayin siyasar Najeriya ana gaf da kama milkin sabuwar Gwamnati | Siyasa | DW | 21.05.2015
  1. Inhalt
  2. Navigation
  3. Weitere Inhalte
  4. Metanavigation
  5. Suche
  6. Choose from 30 Languages

Siyasa

Yanayin siyasar Najeriya ana gaf da kama milkin sabuwar Gwamnati

Batun gadon bashin kudade da gwamnatin Goodluck ke shirin bari ga sabuwar gwamnati dama na murabus din shugaban jamiyyar PDP na kasa Ahmed Adamu Mu'azu na daukar hankali a Najeriya.

A cikin kundin namu na yau muna dauke da jerin rahotanni kan yanayin da siyasar Nageriya a daidai lokacin da ake shirye-shiryen mika milki ga sabuwar gwamnati.

Muna dauke da rahoto kan batun bashin kudi da gwamnatin Goodlock ke neman dauka domin biyan albashin ma'aikata, akwai kuma maganar kudadan bashi da gwamnati mai barin gado ta gada da kuma wadanda take shirin bari ga takwararta mai jiran gado.

Haka zalika akwai maganar murabus din da shugaban jamiyyar PDP na kasa ya yi daga kan mukaminsa dama mahawurar tare da sharhunan da masana kimiyar siyasa dama sauran yan Najeriya ke yi akan matakin da tasirin da zai yi akan makomar jamiyyar PDP dama a fagyen siyasar Najeriya baki daya.

DW.COM

Sauti da bidiyo akan labarin