Wasanni: Abubuwan ban-mamaki a gasar cin kofin Afirka a Masar | Zamantakewa | DW | 08.07.2019
  1. Inhalt
  2. Navigation
  3. Weitere Inhalte
  4. Metanavigation
  5. Suche
  6. Choose from 30 Languages

Zamantakewa

Wasanni: Abubuwan ban-mamaki a gasar cin kofin Afirka a Masar

Saurari sauti 09:52

A cikin shirin muna tafe da halin da ake ciki a gasar neman cin kofin kwallon kafa na nahiyar Afirka da ke gudana kasar Masar, inda ake samun abubuwan ban-mamaki da al'ajabi. Za kuma ku ji cewa an kawo karshen gasar cin kofin kwallon kafa na kasashen Latin Amirka da kasar Brazil ta lashe. Su kuma mata 'yan kwallon kafar kasar Amirka sun lashe kofin kwallon kafar mata na duniya karo biyu a jere a gasar da aka kammala ranar Lahadi a kasar Faransa.