Unguwar Baohan: Wajen da 'yan Afirka suka fi yawa a China | Duka rahotanni | DW | 17.12.2014
  1. Inhalt
  2. Navigation
  3. Weitere Inhalte
  4. Metanavigation
  5. Suche
  6. Choose from 30 Languages

Zamantakewa

Unguwar Baohan: Wajen da 'yan Afirka suka fi yawa a China

Yawancin 'yan Afirka da da ke China na zaune a unguwar Baohan da ke birnin Guangzhou a kudancin kasar. Wani mai daukar hoto Li Dong's ya baje kolin hotunan unguwar a jami'ar Cologne da ke nan Jamus.