Trump da Kim - dandali ga masu zanen barkwanci | Duka rahotanni | DW | 31.08.2017
  1. Inhalt
  2. Navigation
  3. Weitere Inhalte
  4. Metanavigation
  5. Suche
  6. Choose from 30 Languages

Duka rahotanni

Trump da Kim - dandali ga masu zanen barkwanci

Shugaban Amira Donald Trump da shugaban Koriya ta Arewa Kim Jong Un na sanya fargaba a zukatan al'umma a dangane da barazanar makaman nukiliya. Amma takaddamarsu ta bude sabuwar kafa ta barkwanci.