Tattaunawar Shugabannin ƙasashen Afirka da na Turai | Siyasa | DW | 03.04.2014
  1. Inhalt
  2. Navigation
  3. Weitere Inhalte
  4. Metanavigation
  5. Suche
  6. Choose from 30 Languages

Siyasa

Tattaunawar Shugabannin ƙasashen Afirka da na Turai

A taron kwanaki biyu da suka gudanar a birnin Brussels na Beljium shugabannin ƙasashen sun yi nayarin ƙara ƙarfafa dangantaka da kuma hulɗa a tsakaninsu

Aƙalla shugabannin kusan 70 daga ƙasashe daban-daban na Turai da na Afirka suka halarci taron inda suka tattauna batun hulda da maganar baƙi zan ci rani daga nahyihar Afirka da kuma batun tashin hankalin da ake fama da shi a Jamhuriyar Afirka ta Tsakiya.

Mawallafi : Abdourahamane Hassane
Edita : Zainab Mohammed Abubakar

DW.COM

Sauti da bidiyo akan labarin