Tattaunawar Shugabannin ƙasashen Afirka da na Turai
April 3, 2014Talla
Aƙalla shugabannin kusan 70 daga ƙasashe daban-daban na Turai da na Afirka suka halarci taron inda suka tattauna batun hulda da maganar baƙi zan ci rani daga nahyihar Afirka da kuma batun tashin hankalin da ake fama da shi a Jamhuriyar Afirka ta Tsakiya.
Mawallafi : Abdourahamane Hassane
Edita : Zainab Mohammed Abubakar