1. Tsallake zuwa shafin jadawali
  2. Tsallake zuwa jadawalin abubuwan da shiri ya kunsa
  3. Tsallake zuwa karin wasu shafukan DW

Taraba: Ana son tsawaita zaman jami'an tsaro

July 7, 2017

Mukaddashi shugaban Najeriya Farfesa Yemi Osinbajo ya tattauna da gwamnan jihar Taraba Darius Ishaku kan rikicin Mambila inda gwamnatin jihar ta nemi tsawaita jami'an tsaro don tabbatar da zaman lafiya

https://p.dw.com/p/2gAEN