Tanzaniya: Horo ga masu karnuka don yaki da fasakaurin hauren giwa | Himma dai Matasa | DW | 30.12.2015
  1. Inhalt
  2. Navigation
  3. Weitere Inhalte
  4. Metanavigation
  5. Suche
  6. Choose from 30 Languages

Himma dai Matasa

Tanzaniya: Horo ga masu karnuka don yaki da fasakaurin hauren giwa

William Mariga na daya daga cikin mutanen da ke kiwon kare da ya shiga cikin shirin ba wa karnukan Afirka horo da gidauniyar kare namun daji ta Afirk ta gudanar domin yakar matsalar fasaakaurin hauren giwa. Bayan aiki na wata biyu shi da karensa mai suna Diva za su fara yin sunturi a tashar jiragen ruwa ta Mombasa da ake amfani da ita wajen fasa kaurin hauren giwan zuwa kasuwannin Asiya.

A dubi bidiyo 03:09