1. Tsallake zuwa shafin jadawali
  2. Tsallake zuwa jadawalin abubuwan da shiri ya kunsa
  3. Tsallake zuwa karin wasu shafukan DW

Kace-nace kan kudin kananan hukumomi

May 20, 2019

A Najeriya batun bai wa kananan hukumomin kasar 'yancin kashe kudinsu kai tsaye ba tare da sa hannun jihohi ba, na neman janyo matsala tsakanin gwamnonin jihohin da gwamnatin tarayya.

https://p.dw.com/p/3ImRn