Taba Ka Lashe 29.05.2019 | Zamantakewa | DW | 04.06.2019
  1. Inhalt
  2. Navigation
  3. Weitere Inhalte
  4. Metanavigation
  5. Suche
  6. Choose from 30 Languages

Zamantakewa

Taba Ka Lashe 29.05.2019

Duba shirye-shiryen karamar sallah musamman a garin Katsina da ke Najeriya da kuma Damagaram da ke Jamhuriyar Nijar.

Saurari sauti 09:39

Yayin da ya rage kwanaki kalilan a gudanar da karamar sallah a sassa dabam-dabam na duniyar Musulmi, shirye-shirye sun kankama don gudanar da wannan biki da ke zama daya daga cikin muhimman bukukuwa da al'umar Musulmi ke yi a kowace shekara.