1. Tsallake zuwa shafin jadawali
  2. Tsallake zuwa jadawalin abubuwan da shiri ya kunsa
  3. Tsallake zuwa karin wasu shafukan DW

Taba Ka Lashe: 27.03.2024

Maawiyya Abubakar Sadiq AH
April 2, 2024

Tarihin birnin Surame wanda shi ne ainahin birnin da Kabawa mutanen kasar Kebbi suka fara zama, kafin komawa birnin Kebbi sama da shekaru dari biyar da suka gabata.

https://p.dw.com/p/4eLcn
Hoto: Fanny Facsar/DW

Surame shi ne birnin na farko da mutane Kebbi da ke a arewa maso gabashin Najeriya suka fara zama fiye da shekaru 100 kafin su koma birnin Kebbi. To sai dai yau birnin ya zama kango babu kowa a cikinsa. Daga kasa za a ji karin bayyani a cikin sauti.