1. Tsallake zuwa shafin jadawali
  2. Tsallake zuwa jadawalin abubuwan da shiri ya kunsa
  3. Tsallake zuwa karin wasu shafukan DW

Taba Ka Lashe 07.06.2022

June 7, 2022

Shirin ya dubi kokarin da kungiyoyi ke yi na tallafa wa rayuwar marayu da zawara a cikin al’umma. Kungiyar Muslim Forum For Orphan Empowerment a Abuja na cikin kungiyoyin da ke wannan kokari a Najeriya, a don haka za mu ji yadda kungiyar ke daukar nauyin karatun marayu tun daga matakin Firamare har zuwa jami’a.

https://p.dw.com/p/4CNNL