Taba Ka Lashe: 04.01.2017
January 8, 2017Talla
A kwanakin baya ne a garin Gombe da ke arewacin Najeriya aka gudanar taro kan yadda za a fardado da tattalin arzikin kasa musamman na shiyyar Arewa maso Gabashin Najeriya ta hanyar amfani da adabi da wakokin zube da kirkirarrun labarai da makamatansu.