1. Tsallake zuwa shafin jadawali
  2. Tsallake zuwa jadawalin abubuwan da shiri ya kunsa
  3. Tsallake zuwa karin wasu shafukan DW

Ta'azzarar rikicin Najeriya da Afirka ta Kudu

Zainab Mohammed Abubakar
March 2, 2017

Kimanin 'yan Najeriya 97 ne Afirka ta Kudu ta koro zuwa gida, abun da ke nunar da cewar akwai sauran aiki a wannan sabon rikici da ke ritsawa da 'yan Najeriya mazauna can kasar.

https://p.dw.com/p/2YWf9
Südafrika Pretoria Unruhen wegen Migranten
Hoto: Getty Images/AFP/M. Longari