Spain: Gidajen kula da tsaffi da dama an samu wadanda suka mutu saboda Corona | Duka rahotanni | DW | 04.04.2020
  1. Inhalt
  2. Navigation
  3. Weitere Inhalte
  4. Metanavigation
  5. Suche
  6. Choose from 30 Languages

Duka rahotanni

Spain: Gidajen kula da tsaffi da dama an samu wadanda suka mutu saboda Corona

A Spain gidajen kula da tsaffi da dama an samu wadanda suka kamu da cutar Coronavirus suka mutu, abin da ya janyo tsoro tsakanin 'yan uwa da abokan arziki.

A dubi bidiyo 02:03