Siddi: ′Yan Afirka da aka juya musu baya a Indiya | Duka rahotanni | DW | 06.07.2020
  1. Inhalt
  2. Navigation
  3. Weitere Inhalte
  4. Metanavigation
  5. Suche
  6. Choose from 30 Languages

Zamantakewa

Siddi: 'Yan Afirka da aka juya musu baya a Indiya

Kimanin 'yan asalin Afirka dubu 25,000 da aka fi sani da Bantu ne ke rayuwa a dajin Ghats a Indiya. Zuri'ar kabilar Siddi sun isa kasar a matsayin bayi, inda suke rayuwa cikin talauci suke kuma fuskantar kyama.