SiyasaShugaban Najeriya ya karrama MKO AbiolaTo play this audio please enable JavaScript, and consider upgrading to a web browser that supports HTML5 videoSiyasaUbale(Hon)Internet06/12/2018June 12, 2018A ranar 12 ga watan Yuni, shugaba Muhammadu Buhari na Tarayyar Najeriya ya karrama marigayi Cif MKO Abiola da lambar girma mafi daraja a kasar tare da neman gafarar iyalan Abiolan.https://p.dw.com/p/2zPTqTalla