1. Tsallake zuwa shafin jadawali
  2. Tsallake zuwa jadawalin abubuwan da shiri ya kunsa
  3. Tsallake zuwa karin wasu shafukan DW

Shirin Yamma:02.10.2018

Zulaiha Abubakar
October 2, 2018

Za ku ji cewar Majalisar dokokin kasar Iraki ta zabi Barham Salih na jam'iyyar Patriotic Union of Kurdistan kuma dan kabilar Kurdawa a matsayin sabon shugaban kasa.

https://p.dw.com/p/35tTP