Muna amfani da "Cookies" domin inganta abubuwan da muke wallafawa a intanet. Za ku iya samun karin bayani a kundin kare bayananmu.
Shugaban Rasha Vladimir Putin ya haramta sayar da mai ga kasashen da suka iyakance farashi ga makamashin Rasha
A ci gaba da ziyarar kwanaki uku da ya kai Rasha, shugaban kasar Chaina Xi Jinping zai yi ganawa ta musanman da takwaransa Vladimir Putin a wannan Talata.
Ganawar Shugaba Xi Jinping da takwaransa Vladimir Putin ta dauki hankulan kasashen da suka mayar da Rasha saniyar ware saboda mamayar Ukraine.
Kotun hukunta manyan laifuka ta kasa da kasa ICC ta bayar da sammacin kamo shugaban kasar Rasha Vladimir Putin bisa zarginsa da aikata laifukan yaki a Ukraine tun bayan mamayar Rasha.
Bayan kwashe shekara guda da mamayar Rasha a Ukraine, tattalin arzikin Kyiv din ya samu koma baya matuka sakamakon lalata cibiyoyin samar da makamashi da kuma hana hada-hada a tashoshin jiragen ruwan kasar saboda hari.