1. Tsallake zuwa shafin jadawali
  2. Tsallake zuwa jadawalin abubuwan da shiri ya kunsa
  3. Tsallake zuwa karin wasu shafukan DW
SiyasaAfirka

Shirin Yamma

July 30, 2021

A cikin shirin za ku ji ana bikin ranar yaki da safarar mutane a duniya. Muna tafe da halin da ake ciki a kasar Tunisiya bayan rusa gwamnati da shugaban kasar ya yi. Sai rahoto da muke da shi kan yadda Tanzaniya ta sauya takun yaki da corona. Akwai shirin Lafiya Jari da Himma dai Matasa.

https://p.dw.com/p/3yLOQ