1. Tsallake zuwa shafin jadawali
  2. Tsallake zuwa jadawalin abubuwan da shiri ya kunsa
  3. Tsallake zuwa karin wasu shafukan DW

Shirin Yamma:

Abdoulaye Mamane Amadou
March 8, 2021

A cikin shirin za a ji cewa a yau Litinin ce wa'adin karshe na kalubalantar sakamakon zabe ke cika a gaban kotun tsarin mulki a Jamhuriyar Nijar, a yayin da ake ranar mata ta duniya za a ji yadda mata suka zage dantse a Najeriya da Jamhuriyar Dimukuradiyyar Kwango.

https://p.dw.com/p/3qMvK