1. Tsallake zuwa shafin jadawali
  2. Tsallake zuwa jadawalin abubuwan da shiri ya kunsa
  3. Tsallake zuwa karin wasu shafukan DW

Shirin Yamma

June 4, 2020

A cikin shirin akwai rahoto a kan mutuwar da wani dan jaridar Kamaru ya yi a hannun gwamnatin kasar da rahoto a kan garkuwa da Boko Haram ta yi da wani jami'in sojan Najeriya da kuma rahoto a kan matsayar shugaban kamfanin Siemens na Jamus game da kisan da dan sanda farar fata ya yi wa bakar fata a Amirka.

https://p.dw.com/p/3dHNp