1. Tsallake zuwa shafin jadawali
  2. Tsallake zuwa jadawalin abubuwan da shiri ya kunsa
  3. Tsallake zuwa karin wasu shafukan DW

Shirin Yamma.

April 1, 2020

A cikin shirin bayan an saurari labaran duniya za aji cewa rundunar sojan Najeriya ta kori babban kwamanda mai yaki da Boko Haram bisa wallafa wani faifan bidiyo, a yayin da a Jihar Adamawa jama'a ke korafi da dokar hana zirga-zirga. A Nijar kuwa za aji yadda ministan wasanni ya dauki matakin soke dokar hana wasu 'yan wasan kokowar gargajiya yin wasa bisa zarginsu da aikata ba daidai ba.

https://p.dw.com/p/3aKHd