1. Tsallake zuwa shafin jadawali
  2. Tsallake zuwa jadawalin abubuwan da shiri ya kunsa
  3. Tsallake zuwa karin wasu shafukan DW

Shirin Yamma

Abdoulaye Mamane Amadou
November 30, 2019

A cikin shirn bayan kun saurari labaran duniya akwai shirin Ra'ayin Malamai da ya duba batun tsaro da ke addabar kasashen Sahel da ma hadin gwiwar da ke a tsakanin kasashen yankin wajen yakar aiyukan ta'addanci

https://p.dw.com/p/3U1qH