1. Tsallake zuwa shafin jadawali
  2. Tsallake zuwa jadawalin abubuwan da shiri ya kunsa
  3. Tsallake zuwa karin wasu shafukan DW

Shirin yamma na DW na 24.03.2017

March 24, 2017

A cikin shirin za ku ji cewar Hukumar Lafiya ta Duniya zata yi wa miliyoyin yaran Afirka allurar rigakafin cutar shan Inna bayan da mutane uku suka kamu da cutar da Polio a tarayyar Najeriya a shekarar da ta gabata.

https://p.dw.com/p/2ZvaF