1. Tsallake zuwa shafin jadawali
  2. Tsallake zuwa jadawalin abubuwan da shiri ya kunsa
  3. Tsallake zuwa karin wasu shafukan DW

Shirin yamma na DW na 21.12.2016

Salissou Boukari
December 21, 2016

A cikin shirin za a ji cewa jami'an tsaron kasar Jamus na neman wani mutun dan kasar Tunisiya da ake zargi da harin da aka kai a kasuwar Kirsimeti ta birnin Berlin.

https://p.dw.com/p/2Uh9F