1. Tsallake zuwa shafin jadawali
  2. Tsallake zuwa jadawalin abubuwan da shiri ya kunsa
  3. Tsallake zuwa karin wasu shafukan DW

Shirin yamma na DW 16.04.2018

Yusuf Bala Nayaya
April 16, 2018

A cikin shirin za a ji yadda matsalolin tsaro a shiyyar Arewa maso Gabashin Najeriya ke ci gaba da yi wa harkokin kasuwanci da samar abinci barazana. Ministocin harkokin waje na Kungiyar Tarayyar Turai sun soma zaman taron tattauna rikicin kasar Siriya.

https://p.dw.com/p/2w9he