1. Tsallake zuwa shafin jadawali
  2. Tsallake zuwa jadawalin abubuwan da shiri ya kunsa
  3. Tsallake zuwa karin wasu shafukan DW

Shirin yamma na 20.02.2017

Zulaiha Abubakar
February 21, 2017

A cikin shirin za a ji cewa kungiyar Tarayyar Turai ta bullo da wani sabon shiri na samar da Euro bilyan 44 domin taimaka wa kasashen Afrika su rage matsaloli na raguwar samun zuba jarri a tattalin arzikinsu.

https://p.dw.com/p/2XwYt