1. Tsallake zuwa shafin jadawali
  2. Tsallake zuwa jadawalin abubuwan da shiri ya kunsa
  3. Tsallake zuwa karin wasu shafukan DW

Shirin Yamma na 04:10:2017

Ramatu Garba Baba
October 4, 2017

A cikin shirin za a ji cewa gwamnatin Najeriya ta fito fili ta bayyana cewar ba za ta samu zarafin aiwatar da manyan ayyukan raya kasa da ta tanada a bana ba bisa dalilai na rashin kudi.

https://p.dw.com/p/2lEAu