Shirin yamma 30.01.2019 | Duka rahotanni | DW | 30.01.2019
  1. Inhalt
  2. Navigation
  3. Weitere Inhalte
  4. Metanavigation
  5. Suche
  6. Choose from 30 Languages

Duka rahotanni

Shirin yamma 30.01.2019

A cikin shirin za a ji gwamnatin kasar Italiya ta ce amfani da kudin CFA da wasu kasashen Afirka renon Faransa ke yi, wani babban kalubale ga tattalin arzikin Afirka. A Najeriya kuwa, a wannan Laraba aka sake dawo da tarin 'yan kasar daga Libiya.

Saurari sauti 59:35