1. Tsallake zuwa shafin jadawali
  2. Tsallake zuwa jadawalin abubuwan da shiri ya kunsa
  3. Tsallake zuwa karin wasu shafukan DW

Shirin Yamma 28.06.2019

SK2 / S02SJune 28, 2019

Christoper Street da ke birnin New York na kasar Amirka nan ne cibiyar da masu neman jinsi daya tun shekaru 50 da suka gabata, ta hanyar gudanar da gangamin da suka yi wa lakabi da Stonewall Uprising, gangamin da ya canza rayuwar jama'a.

https://p.dw.com/p/3LJ5K