1. Tsallake zuwa shafin jadawali
  2. Tsallake zuwa jadawalin abubuwan da shiri ya kunsa
  3. Tsallake zuwa karin wasu shafukan DW

Shirin Yamma 27.05.2020

Binta Aliyu Zurmi
May 27, 2020

A cikin shirin za ku ji cewar gwamnonin jihohi 36 da ke tarrayar Najeriya sun yi barazanar yin fatali da sabon tsarin shugaban kasar na bai wa 'yan majalisu da fannin shari'a a jihohi damar cin gashin kansu.

https://p.dw.com/p/3cria