1. Tsallake zuwa shafin jadawali
  2. Tsallake zuwa jadawalin abubuwan da shiri ya kunsa
  3. Tsallake zuwa karin wasu shafukan DW

Shirin Yamma 24.08.2019

August 24, 2019

Bayan labaran duniya, akwai Ra'ayin Malamai da ya dubi sabbin ministocin da Shugaba Buhari ya rantsar a Najeriya da shirin Ji Ka Karu. Akwai kuma bayanai game da taron kasashe masu karfin masana'antu a Faransa.

https://p.dw.com/p/3ORPp