Shirin Yamma 22.09.2019 | Duka rahotanni | DW | 22.09.2019
  1. Inhalt
  2. Navigation
  3. Weitere Inhalte
  4. Metanavigation
  5. Suche
  6. Choose from 30 Languages

Duka rahotanni

Shirin Yamma 22.09.2019

Cikin shirin za a ji Amirka ta hana jami'an Iran izinin shiga kasarta daidai lokacin da za a fara babban taron Majalisar Dinkin Duniya. A Najeriya sojoji ne suka sanar da shirinsu na tsananta bincike kan matafiya da sauran masu zirga-zirga a arewa maso gabas saboda dalilai na tsaro.

Saurari sauti 59:59