1. Tsallake zuwa shafin jadawali
  2. Tsallake zuwa jadawalin abubuwan da shiri ya kunsa
  3. Tsallake zuwa karin wasu shafukan DW

Shirin yamma 20.10.2018

Gazali Abdou Tasawa
October 20, 2018

A labaran duniyan cikin shirin za a ji cewa jagoran 'yan awaren Biafra a Najeriya Nnamdi Kanu wanda aka daina jin duriyarsa yau shekara daya, ya sake bayyana a cikin wani faifayin bidiyo a birnin Kudus.

https://p.dw.com/p/36tUQ